Wannan wani ikon Allah ne da ya faru a wani wata jiha, lokacin da ake yanke iccen da ke kusa ga masallaci sai aka samu butuci suna fitowa a cikin iccen wanda kamar yadda muka samu bayani daga  Jakadiyar Tonon asiri a posting din da suka dora cewar sama da Buta Dari bi… Read more