Buri! Hmmm kalmace mai matukar girma… Sau da dama Rayuwa take lalacewa abisa dalilin kokarin ganin buri ya cika. Sau da yawa za kaji kasala a tunaninka bazaka iya ba. Sau da dama bazaka samu kwanciyar hankali ba adalilin rashin cikar buri. Sai kaji ka… Read more