Showing posts from June, 2019Show All

WASALI DAYA COMPLETE BOOKS

WASALI DAYA SIN ONE (1) Da karfe tara na safe Alhaji   Yusha’u baban salima yafito da ga kuryar dakinsa izuwa falo da jakarsa tazuwa office arataye alamar ya kammala shirye-shirye zaije wurin aiki, turo kofar falon da yayi ke da wuya sai yaci karoda hajiya … Read more

Makamar Ibada by Bilyaminu Yahaya Ambursa

MAKAMAR  IBADA  NA BILYAMINU YAHAYA AMBURSA   TSALKI Minene tsalki? Tsalki shine tsafta tareda tsalkakuwa daga najasa. Da farko dai tsalki wajibine yazo a al’Qur’ani da   kuma sunnar manzon Allah (S A W) Allah madaukakin sarki yace “idan kuka kasan… Read more