Cigaba da darasin mu na ko yi lissafi da kanka cikin harshen hausa inda muka tsaya da lissafin mu a lamba ta Talatin yanzu kuma zamu cigaba da Talatin da daya zuwa Sittin.
Ku kasance da mu domin cigaba da amfana da shafin mu na hausacity.com
DARASI NA BIYU
Thirty One 31 Talatin da Daya
Thirty Two 32 Talatin da Biyu
Thirty Three 33 Talatin da Uku
Thirty Four 34 Talatin da Hudu
Thirty Five 35 Talatin da Biyar
Thirty Six 36 Talatin da Shida
Thirty Seven 37 Talatin da Bakwai
Thirty Eight 38 Talatin da Takwas
Thirty Nine 39 Talatin da Tara
Forty 40 Arba'in
Forty One 41 Arba'in da Daya
Forty Two 42 Arba'in da Biyu
Forty Three 43 Arba'in da Uku
Forty Four 44 Arba'in da HuduForty Five 45 Arba'in da Biyar
Forty Six 46 Arba'in da Shidda
Forty Seven 47 Arba'in da Bakwai
Forty Eight 48 Arba'in da Takwas
Forty Nine 49 Arba'in da Tara
Fifty 50 Hamsin
Fifty One 51 Hamsin da Daya
Fifty Two 52 Hamsin da Biyu
Fifty Three 53 Hamsin da Uku
Fifty Four 54 Hamsin da Hudu
Fifty Five 55 Hamsin da Biyar
Fifty Six 56 Hamsin da Shidda
Fifty Seven 57 Hamsin da Bakwai
Fifty Eight 58 Hamsin da Takwas
Fifty Nine 59 Hamsin da Tara
Sixty 60 Sittin
READ ALSO: Ko yi Lissafi a cikin harshen Hausa Darasi Na 01
0 Comments
Post a Comment