ROBB
Za’a sami wa yannan kayan hadi
·        Petroleum jelly
·        Menthol
·        Camphor
·        Colour

A narka jelly sai a zuba menthol shima ya narke sai a motsa sosai, sai a sauke kan wuta a barshi yadan sha iska kadan sai a zuba camphor tare da kala a motsa sai a sami mazubi a zuzzuba.