6.2 YAUSHE AKA FARA KIRKIRO KWAMFUTA
Babu amsa mai sauƙi a cikin wannan tambayar saboda akwai dayawa daga kwamfutuci kala daban-daban. Sai dai kwamfuta ta farko ta lissafi ce, wadda Charles Babbage ya ƙirƙira a shekarar 1922, kuma batayi kama ko na misƙala zarratin ba da abin da muke gani na kwamfuta ba ayau. Sabo da haka wannan kundi an shiryashi ne da jerin gwanon kwamfutar farko, don hakakundin zai fara ne da kala daban-daban na jagorancin kwamfuta har ya zuwa wannan kwamfutar da ake amfani da ita a yau.