YANAR-GIZO KAYAN YAU DA KULLUM
1. Internet ta hada TCP/IP protocol da kuma mahadarsu wajen amfani da (modem broadband), 3G ko wata mahadar sadarwa da take hade ta hanyar ISP 

2. Internet ta wanzu wanda yake a saukake za a iya surfing ta wajen amfani da browser.
Neman bayanai ta kafar internet ya samu cigaba ta wajen amfani da injin nema (search engine)

3. Masu amfani wajen lalubo shafukan suna amfani ne da hyperlinks
Fayiloli, hotona, wakoki da kuma hotuna masu motsi za a iya amfana da su ta hanyar downloading (receiving) ko a aika su ta hanyar uploading (seding). 

4. Ana kuma amfani da internet wajen harkar sadarwa ko saduwa da wasu mutane na daban ta hanyar kafofin sadarwa na zamani (social networks), ana iya yin wasa ta yanar gizo (online game), ana iya amfani da ita a dakin tattaunawa (forums), ko hira (chat), aika sakon i-mel, IM da VoIP.