Dan wasan kwallon kafa Olivier Giroud ya sa hannu ga sabon kwantaragi na shekara daya da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea. Dan wasan ya bayyana hakan ne a shafin sadarwar kungiyar inda ya ce "Ina matukar farin cikin sanya hannu a wannan sabon kwantaragin nawa… Read more