Showing posts with the label MatasaShow All

YADDA KE HADA ROOM FRESHENER A SAUKAKE

KASHA NA DAYA COSMETICS 1.       ROOM FRESHNER Kayan da zaki hada ·          Ruwa ·          Menthol ·          Methanol ·          Thickner ·          Texaphor ·          Colour ·          Perfume Yadda za’a hada A sami roba ko bokiti… Read more

Yanda ake hada Car Wash cikin Sauki

CAR WASH  ZA’A NEMI: ·          Ruwa ·          Anfi-soap (nafrol) ·          Sls ·          Sulphonic acid ·          Soda ash ·          Kala ·          Madarar turare YADDA AKE HADAWA: Za’a jika anfin soap ya kwana saboda ya narke dakyau gudu… Read more

Yanda ake hada Man Shafi Vaseline Cikin Sauki

VASELINE KAYAN HADI DA AKE BUKATA:    ·          Candle wax    ·          Petroleum jelly    ·          Paraffin oil    ·          Perfume (madarar turare)    ·       Mazubi YADDA ZA A HADA: Za’a fara narka condle wax. Idan ya narke sai a zuba pa… Read more

Yanda ake hada Liquid Soap a Saukake

LIQUID SOAP Kayan hadi da ake bukata: ·          Ruwa ·          Anfi soap ·          Costic soda ·          Soda ash ·          Sls ·          Madarar turare da kala YADDA ZA A HADA: A jika anfi soap da ruwa isashe ya kwana.sai a motsa shi sosai s… Read more

Yadda Ake Yin Robb

ROBB Za’a sami wa yannan kayan hadi ·          Petroleum jelly ·          Menthol ·          Camphor ·          Colour A narka jelly sai a zuba menthol shima ya narke sai a motsa sosai, sai a sauke kan wuta a barshi yadan sha iska kadan sai a zuba ca… Read more

YADDA AKE SAMUN KUDI TA YANAR GIZO A NIGERIA

Kamar yadda na fada a sama wannan shafi namu  HAUSACITY.COM   ya shirya muku wani kundi da zai taimaka muku don sanin yadda ake amfana ko samun kudi a yanar gizo tare da misalai kamar yadda zasu biyo a baya. Babushakka a kafar yanar gizo za a iya samun kudi dag… Read more

MUHIMMANCIN SANA’AR HANNU

MUHIMMANCIN SANA’AR HANNU Bashakka ita sana’ar hannu ba karamar muhimmiyar sana’a ba ce musamman ga al’umma, domin kuwa tana iya zamowa:    1.      Sanadiyyar wadata    2.      Samun yanci ga kai da kuma kasa baki daya    3.      Walwala    4.      Han… Read more