Showing posts with the label Shin ko Kun san?Show All

Shin ko kun san yadda bacci ke daukar mutum?

Shin ko kun san 1? Shin ko kun san cewa da zarar mutum ya kwanta bacci ya rufe idanunsa bazai wuce mintina bakwai ba baccin zai dauke shi. Shin ko kun san 2? Shin ko kuna da masaniyar cewa (Bear) dabban nan da ke zama a cikin kankarara ko ru… Read more

Shin ko kun san wadan nan Abubuwa uku?

Shin ko kun san 1? Shin ko kuna da ma saniya cewa kashi 11% goma sha daya na mutanen da ke rayuwa a duniya suna amfani da hannun hagu ne?  Shin ko kun san 2? Shin ko kun san cewar watan da aka fi yawan haihuwa a cikin sa shine watan Agusta (August)  … Read more