Shin ko kun san 1?

Shin ko kun san cewa da zarar mutum ya kwanta bacci ya rufe idanunsa bazai wuce mintina bakwai ba baccin zai dauke shi.








Shin ko kun san 2?

Shin ko kuna da masaniyar cewa (Bear) dabban nan da ke zama a cikin kankarara ko ruwa yana da hakora 42 arba'in da biyu ne. 




Shin ko kun san 3?

Shin ko kun san Idanun Jimina sun fi kwakwalwarta girma