Showing posts from May, 2019Show All

ADDU’A DAGA LITTAFIN DU’AUL MUSTAJABA - GABATARWA

ADDUO’I DAGA LITTAFIN DU’AUL MUSTAJABA DAGA ALKUR’ANI DA HADISI WALLAFAR AHMAD ABDULJAWAD ACIKIN HARSHEN HAUSA Wannan wani darasi ne da zamu rinka kawo ma masu bibiyar shafinmu na www.hausacity.com wanda ya shafi addu’o’i daga cikin littafai daban daban na… Read more

Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu - Ramadan Tafseer 2019

Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu  Dauko Tafsirin Watan Ramadana na shekarar 2019 wanda Ash Sheikh Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu Ya gabatar Allah Ya saka masa da alhairi amin.  Ka da a manta a yi sharing link din mu zuwa ga abokai da yan uwa domin yada addinin Allah tar… Read more

Ko yi Lissafi a cikin harshen Hausa Darasi Na 01

Wannan wani darasi ne da zasu rinka gabatarwa masu sha'awar koyon lissafi da yaren hausa. Darasin zai kasance lokaci zuwa lokaci insha Allahu.  Zero                        0              Sifili One                         1              Daya  Two       … Read more

Shin ko kun san yadda bacci ke daukar mutum?

Shin ko kun san 1? Shin ko kun san cewa da zarar mutum ya kwanta bacci ya rufe idanunsa bazai wuce mintina bakwai ba baccin zai dauke shi. Shin ko kun san 2? Shin ko kuna da masaniyar cewa (Bear) dabban nan da ke zama a cikin kankarara ko ru… Read more

Shin ko kun san wadan nan Abubuwa uku?

Shin ko kun san 1? Shin ko kuna da ma saniya cewa kashi 11% goma sha daya na mutanen da ke rayuwa a duniya suna amfani da hannun hagu ne?  Shin ko kun san 2? Shin ko kun san cewar watan da aka fi yawan haihuwa a cikin sa shine watan Agusta (August)  … Read more