Ramadan Tafseer 1440 (02) Suratul Khaf [Q18 vs 01-12]

Dauko wa'azin Sheikh Abdur Razak Yahaya Haifan Jos domin amfana da fadakarwar da ke ciki, kuma a yi sharing link din mu domin amfanar yan uwa musulmi baki daya.