Wannan wani darasi ne da zasu rinka gabatarwa masu sha'awar koyon lissafi da yaren hausa. Darasin zai kasance lokaci zuwa lokaci insha Allahu.
Zero 0 Sifili
One 1 Daya
Two 2
Biyu
Three 3 Uku
Four 4 Hudu
Five 5 Biyar
Six - 6 Shida
Seven 7
Bakwai
Eight 8 Takwas
Nine 9 Tara
Ten 10 Goma
Eleven 11 Sha Daya
Twelve 12 Sha Biyu
Thirteen 13 Sha Uku
Fourteen 14 Sha Hudu
Fifteen 15 Sha Biyar
Sixteen 16 Sha Shida
Seventeen 17 Sha Bakwai
Eighteen 18 Sha Takwas
Nineteen 19 Sha Tara
Twenty 20 Ashirin
Twenty One 21 Ashirin
da Daya
Twenty Two 22 Ashirin da Biyu
Twenty Three 23 Ashirin da Uku
Twenty Four 24 Ashirin da Hudu
Twenty Five 25 Ashirin
da Biyar
Twenty Six 26 Ashirin
da Shida
Twenty Seven 27 Ashirin da Bakwai
Twenty Eight 28 Ashirin da Takwas
Twenty Nine 29 Ashirin da Tara
Thirty 30 Talatin
0 Comments
Post a Comment