Shin ko kun san 1?
  • Shin ko kuna da ma saniya cewa kashi 11% goma sha daya na mutanen da ke rayuwa a duniya suna amfani da hannun hagu ne? 



Shin ko kun san 2?
Shin ko kun san cewar watan da aka fi yawan haihuwa a cikin sa shine watan Agusta (August) 


Shin ko kun san 3?
Kuna da ma saniyar cewa idan har abinci bai hadu da yawuba bazaku ji dandanon sa ba