KASHA NA DAYA
COSMETICS
1.     ROOM FRESHNER
Kayan da zaki hada
·        Ruwa
·        Menthol
·        Methanol
·        Thickner
·        Texaphor
·        Colour
·        Perfume
Yadda za’a hada
A sami roba ko bokitin roba mai kyau ya danganci yawan turaren da zakiyi ki zuba ruwa cikin bokitin sai ki kawo menthol ki zuba cikin ruwan ki aje ruwan cikin rana yadda menthol din zai narke Idan kin tabbatar ya narke sai ki kawo methanol motsa sosai daganansai azuba thickner a motsa sannan a zuba texaphor sai a zuba kala da tarare a motsa sosai. 
Shekenan turare  mu ya hadu. Kana bukatar ire-irensu? kasance da www.hausacc.ga ko www.hausacity.com