5.6 ME AKE NUFI DA SHAFIN YANAR GIZO (WEBSITE)
Shafin yanar gizo shi ne wadansu shafuka da suke dauke da bayanai daban-daban da za a amfana da su kuma sun ƙunshi abubuwa masu motsi, hotuna ko kuma bidiyo wanda a nan ne za a je a karanta bayanin da a ke so  a amfana da shi.