Wannan wani ikon Allah ne da ya faru a wani wata jiha, lokacin da ake yanke iccen da ke kusa ga masallaci sai aka samu butuci suna fitowa a cikin iccen wanda kamar yadda muka samu bayani daga  Jakadiyar Tonon asiri a posting din da suka dora cewar sama da Buta Dari biyu suka fito a cikin iccen. 
Wannan wani ikon Allah ne wanda yake tabbas babu abinda ba zai yiyuwa ba a wajen Allah. 
Haka kuma ni a tunani na shin ko wasu ne ke saka Butocin a cikin icce, ko kuma aljanun da ke bauta ne ke amfani da su.