Shirin Kwana Casa'in kagaggen Labari ne da wasu zakakurai, hazikan marubuta suka rubuta, inda aka samu kwararrun Darakta da kuma kwararrun yan wasa da suka taka rawa ta musamman a cikin shirin. Babu shakka wannan shiri ya kayatar sosai kuma ya dace duk wani mai kishin kasa ya kasance ya kalli shirin don ganin yadda al'amurran siyasa ke gudana da kuma na rayuwa. 

Za ku iya kallon shirin kai tsaye a wannan shafi tun daga kashi na farko har ya zuwa kashi na tara kuma zamu cigaba da kawo muku a duk lokacin da aka sake waton shiri. 

Ku kasance da mu.

Domin sauke wa (Download) sai ku dannan inda alamar link da ke kasan sunan shirin da kuma lambar shirin.




Kwana Casa'in | Kashi Na Daya | AREWA24

Kwana Casa'in | Kashi Na Biyu | AREWA24




Kwana Casa'in | Kashi Na Uku | AREWA24



Kwana Casa'in | Kashi Na Hudu | AREWA24




Kwana Casa'in|Kashi Na Biyar|AREWA24

Click here




Kwana Casa'in|Kashi Na Shida|AREWA24




Kwana Casa'in|Kashi Na Bakwai|AREWA24




Kwana Casa'in|Kashi Na Takwas|AREWA24




Kwana Casa'in|Kashi Na Tara|AREWA24