Image source: ComputerHope.com

5.7 (INTERNET ADDRESS)
Ana nufin adireshin wani shafi na yanar gizo-gizo ko kuma wani adireshin imel dake da suna kuma ya ba da adireshin wani shafin yanar gizo (website) ta hanyar URL (Uniform Resource Locator).