6.3 YAUSHE AKA FARA AMFANI DA KALMAR (COMPTUER)
Kalmar kwamfuta an fara amfani da ita a shekarar 1613 kuma asalin dalilin amfani da ita shi ne, anyi amfani da ita ne domin a misalta mutumim da ke yin lissafi ko gasa. Daga nan sai wannan kalma ta É—ore a haka ba a canja ta ba har zuwa karshen Æ™arni na 19, wanda zamanin (industrial) ya shigo da mashin wanda asalinsa anyi shi ne don lissafi.