LIQUID SOAP
Kayan hadi da ake bukata:
·        Ruwa
·        Anfi soap
·        Costic soda
·        Soda ash
·        Sls
·        Madarar turare da kala

YADDA ZA A HADA:
A jika anfi soap da ruwa isashe ya kwana.sai a motsa shi sosai sai a kawo sls a zuba  sannan a zuba sulphonic acid a motsa soda ash da costic soda daban daba za’a jika su a zuba soda ash sannan costic soda a motsa hadin sosai sai a zuba kala da turare a motsa .daganan sai a zuba amazubi