CAR WASH 

ZA’A NEMI:
·        Ruwa
·        Anfi-soap (nafrol)
·        Sls
·        Sulphonic acid
·        Soda ash
·        Kala
·        Madarar turare
YADDA AKE HADAWA:
Za’a jika anfin soap ya kwana saboda ya narke dakyau gudun gudaji. Bayan ya kwana ya narke sai a motsa a zuba sls tare da sulphonic acid amotsa sosai har sai sun narke sai ajika soda ash da ruwa kadan azuba a motsa ,daganan sai a zuba kalar da akeso da turare.