VASELINE

KAYAN HADI DA AKE BUKATA:
   ·        Candle wax
   ·        Petroleum jelly
   ·        Paraffin oil
   ·        Perfume (madarar turare)
   ·     Mazubi

YADDA ZA A HADA:
Za’a fara narka condle wax. Idan ya narke sai a zuba parafin  oil amotsa sai a zuba madarar turare a motsa shikenan sai a saukar da tukunya idan ya fara shan iska kadan ya rage zafi sai a zuba a mazubi.