Kwana Ashirin Da Daya: 21 days Series 1

Kwana Ashirin Da Daya Yarinya ce kyakkyawa ke tafiya akan hanya, yarinyar wacce taci sunanta Hanifat, tabbas idan kagan ta zakace da ita ‘yar asalin larabawa domin tin gurin tsarin diresin ta bambanta da sauran mata ‘yace mai tsantsan ladabi da biyayya a gun nagaba… Read more

Sanadiyyah Series 1 by Sharahbil Muhammad Sani

SANADIYYAH  “Amina ga wannan wani ne y ace na kawo maki” yaro ne da aka bawa sako ya bawa amina ke fadan hakan. Amina ke cewa, “wa kuma ya baka sako zuwa gareni?” yaron ya ce, nima bansan shiba” amina ta tasu daga zaune zuwa mikewa a tsaye tazo dai-dai a yaron ta… Read more

Rashin Sani by Saratu M. Sani Series 1

Kyakkyawar Yarinya ce, cikin motar, direban ta na tuki a hankali, wanda a nata bangaren wayace a hannun ta tana faman latsa, a dai dai lokacin ne direban ya yi (Horn) bakin gate din wani katafaren gida. Mai gadi ya yi hanzarin budewa, direban ya shiga da motar ciki so… Read more

Kalli Shirin Kwana Casa'in Na Arewa24 Kashi Na Goma (10)

Ci gaban Shirin Kwana Casa'in kagaggen Labarin da zakakurai, hazikan marubuta da kwararrun Daraktoci da kuma yan wasa suka taka muhimmiyar rawar gani ta musamman a cikin shirin.  Zaku iya saukar da shirin ta hanyar (Downloading) idan ku ka danna in da muka rubut… Read more

Top 8 Hausa Novels Website and Blogs

Wadannan wasu shafuka ne guda takwas 8 sanannu da ke wallafa littafan hausa wadanda muka zakulu muku domin cigaba da kayatar da ku, ku kasance da shafin mu na www.hausacity.com domin ilmantar da ku da kuma kayatar da ku.  1. Aisha Ummi :Yarinya ce wacce ke sh… Read more